Jump to content

Mahmoud Hessabi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mahmoud Hessabi
Motar Mahmoud Hessabi
Gidan tarihin Mahmoud Hessabi

Mahmoud Hessabi (ko Hessaby, Persian: محمود حسابی, Fabrairu a ranar 23, 1903 - Satumba 3, 1992) ya kasance masanin kimiyyar nukiliyar Iran ne kuma sanata.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.