Mahmoud Mestiri
Appearance
7 Nuwamba, 1987 - 7 Nuwamba, 1988 ← Hédi Mabrouk (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Tunis, 25 Disamba 1929 | ||
| ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
| Mutuwa | Tunis, 28 ga Yuni, 2006 | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Kyaututtuka |
gani
| ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Neo Destour (en) | ||


Mahmoud Mestiri (25 ga watan Disamban shekara ta alif 1929 a Tunis - 28 ga Yuni shekarata alif 2006) ya kasance jami’in diflomasiyyar Tunusiya kuma dan siyasa, wanda ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Wajen Tunisia daga shekarar 1987 zuwa 1988[1]. Ya kasance tsohon shugaban kungiyar kwallon kafa ta Tunisia Club Africain .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "June 2006". Rulers. Retrieved 10 April 2013.