Mahmud ibn Muhammad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mahmud ibn Muhammad
Bey of Tunis (en) Fassara

20 Disamba 1814 - 28 ga Maris, 1824
Uthman ibn Ali (Na Tunis) - Al-Husayn II ibn Mahmud
Rayuwa
Haihuwa Le Bardo (en) Fassara, 10 ga Yuli, 1757
ƙasa Beylik of Tunis (en) Fassara
Mutuwa Tunis, 28 ga Maris, 1824
Ƴan uwa
Mahaifi Muhammad I ar-Rashid
Yara
Yare Husainid dynasty (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Mahmud dan MuhammadAn haife shi (10 Yuli shekara ta alif ɗari bakwai da hamsin da bakwai 1757 - 28 Maris 1824) (Larabci: أبو الثناء محمود باشا باي‎) shi ne shugaba kuma sarki na bakwai a Daular Husainid kuma mai mulkin Tunisia daga shekarar 1814 har zuwa rasuwarsa a shekarar 1824,Mahmud dan muhammad yakasance yanada yara kaman haka,Mustafa dan mahmud,Al-Hussayn na biyu dan mahmud.

Duba wasu abubuwan[gyara sashe | gyara masomin]

  • Hussein Khodja

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 

Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}