Jump to content

Mai girma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mai girma
al quran

KADUBI WANNAN GIRMA. Sayyuduna Abdullahi bn Abbas (ra) yace: watarana ina cikin barci sai naga Manzon Allah (saww) acikin mafarki. Bayan nafarka sai nafara tunani akan magar da Manzon Allah (saww) yafada. "DUK WANDA YA GANNI ACIKIN BARCI, DA SANNU ZAI GANNI A FARKE, DOMIN SHAIDAN BAYA KAMA DANI" Don haka sai natafi wajen goggona, wato matar Manzon Allah (saww) Sayyadah maimunatu uwar muminai (ra) nagayamata zancen mafarkin da nayi. da kuma tunani da nakeyi. Nan take sai ta dakko min mudubin Manzon Allah (saww), Wallahi ina lekawa, sai naga fuskar Manzon Allah (saww) yana yimin murmushi!!! .

  • Imamu Ahmad ya ruwaito acikin musnad , YA ALLAH KAYI SALATI DA TASLEEMI ABISA MA'ABOCIN FUSKAN NAN MAI KYAU DA KWARJINI, MAFI KYAWUN HALITTA BAKI DAYA, GWARGWADON MATSAYINSA AGAREKA, ALBARKACIN WANNAN SALATIN KA NUNA MANA SHI ACIKIN BARCINMU DA FARKE.