Majigi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ganyen majigi
Furen sandal

Majigi wata naura ce wacce aka amfani da ita domin haska abu a bango daga cikin komfuta. ana amfani da naurar wajen haska hoto ko hoto mai motsi wato bidiyo. Anfi amfani da shi a wajen taro, kollon wasannin kwaikwayo, wasannin kallon kwallon kafa. Misali, mutum na iya nuna hoto zuwa bango babba mai haske domin ya kara girman ta amfani da majigi. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. computer hope (07 June 2021). "what is a projector?". computerhope.com. Retrieved 17 July 2021. Check date values in: |date= (help)