Makamai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Makamai wannan kalmar Jam'in Makami ne wanda kuma take nufin abunda aka aje don kare kai daga abokan gaba.[1] Makami sun rabu izuwa gida biyu kamar haka:

  • Na zamani.
  • Na gargajiya.

Na zamani[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan sune kamar bindiga, jiragen yaki, bom, nukiliya da daisauransu.,

Na ,gargajiya[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan sune kamar baushe, gwafa, gariyo da daisauransu,kibiya,gariyo

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hermann G, Harris (1907). Hausa Stories and Riddles With Notes and a Copious. The Mendip Press, ltd., Weston-Super-Mare. Archived from the original on 2022-08-30. Retrieved 2022-09-06.