Makarantar Islamiyya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Madrasa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na religious school (en) Fassara da school building (en) Fassara
Inspired by (en) Fassara Nezamiyeh (en) Fassara

Islamiyya (Larabci: مدرسة‎, madrasa pl. مدارس, Madāris) ne Arabic Kalmar Islamiyya, waɗanda mutane suke amfani da ita wajen bayyana wani guri da ake amfani da shi don koyar da Addini ko karatun addini (na kowane addini). An fassara shi a yaruka da yawa kamar, madrasah, madarasaa, medresa, madrassa, madraza, madarsa, madrasseh, da sauransu.

Dukkan su suna daukar ma'anar Islamiyya.