Jump to content

Makarantar mori firamare da sakandire potiskum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
makarantar mori
makarantar mori

Makarantar mori firamare da sakandire potiskum,makaranta ce da ake koyar da ilimi a matakin firamare da sakandire wadda take a cikin garin potiskum jahar yobe Najeriya.[1]

  1. https://napps.com.ng/school-single.php?campus_id=VFZSSmVVNVVaejA9