Makefu
Appearance
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 62 (2006) | ||||
| • Yawan mutane | 3.62 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 17.13 km² | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | niuevillage.com… | ||||
Makefu ɗaya ne daga cikin ƙauyuka goma sha huɗu na Niue . Yawanta a ƙidayar 2017 ya kasance 70,daga 64 a cikin 2011.
Mutanen kauyen Tuapa ne suka kafa kauyen.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
