Makrem Ayed
Appearance
Makrem Ayed | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 15 Satumba 1973 (51 shekaru) |
ƙasa | Tunisiya |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 60 kg |
Tsayi | 170 cm |
Makrem Ayed (an haife shi a ranar 15 ga watan Satumba 1973)[1] ɗan wasan Judoka ne kuma ɗan ƙasar Tunisiya.[2][3]
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Gasar | Wuri | Ajin nauyi |
---|---|---|---|
2004 | Gasar Judo ta Afirka | Na biyu | Karancin nauyi (60 kg) |
2002 | Gasar Judo ta Afirka | Na biyu | Karancin nauyi (60 kg) |
2000 | Gasar Judo ta Afirka | 3rd | Rabin nauyi (66 kg) |
1999 | Wasannin Afirka duka | 1st | Karancin nauyi (60 kg) |
1998 | Gasar Judo ta Afirka | 5th | Karancin nauyi (60 kg) |
1997 | Wasannin Rum | Na biyu | Karancin nauyi (60 kg) |
1996 | Gasar Judo ta Afirka | 1st | Karancin nauyi (60 kg) |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Makrem Ayed Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ "Makrem Ayed . rio2016.com . Archived from the original on 6 August 2016. Retrieved 7 August 2016.
- ↑ Makrem Ayed at JudoInside.com Makrem Ayed Makrem Ayed Medal record Men's judo Men's judo All-Africa Games 1999 Johannesburg 60 kgg