Malam Auwal Dare

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Malam Auwal Dare jarumi ne a masana antar fim ta Hausa wato Kannywood ya daɗe a masana'antar ana damawa da shi, ya yi fina finai da dama a masana'antar, Yana taka rawa a matsayin uba Kuma malamin ƴan fitowa a wasan barkwanci sannan haɗe da faɗakarwa[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]