Manila

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Manila.

Manila babban birnin kasar Filipin ce. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2013, jimilar mutane 22,710,000 (miliyan ashirin da biyu da dubu dari bakwai da goma). An gina birnin Manila a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.