Manipuri
Appearance
Manipuri | |
---|---|
Wikimedia disambiguation page (en) |
Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 1,761,000 suke magana da yaren a kasar.