Mansur Hussaini Zango

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mansur Hussaini Zango (An haifeshi a watan Fabrairu, 1958 a Karamar Hukumar Zango, Ya rasu 16 ga Disamba, 2022). Ya rike mukamin Rajistara a Higher Court of Justice dake Katsina. Dan-kasuwane.

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ayyuka da Mukamai.[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ya rike Mukamin accounter a Hukumar Lafiya ta Jihar Katsina 1988 zuwa 1991.
  • Shine Kakakin Majalisa na farko na Jihar Katsina daga 22 ga Janairu, 1992 zuwa 17 ga Nuwamba, 1993.
  • Admin kuma Personal Manager Kaduna Aluminium Extrusion Ltd Oktoba, 1998 zuwa Oktoba 2002.
  • Kaduna Machine Works da kuma Kaduna Aluminium Oktoba, 1998 zuwa Oktoba 2002.
  • Mai bada Shawara na Musamman akan Harkokin Siyayaga Gwamnan Jihar Katsina  Mai-Girma Aminu Bello Masari Ogusta, 2015 zuwa 29 ga Mayu, 2019.
  • Shugaban Gudanarwa Maikano Digital Printing &General Services Ltd. 17 ga Yuni, 2019 har zuwa yau.
  • Shugaban Board of Trustee na Maryam Endowment Fund, 2012 zuwa yau.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]