Mapule's Choice

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mapule's Choice
Asali
Ƙasar asali Lesotho
Characteristics

Mapule's Choice, ɗan gajeren fim ne na Mosotho da aka shirya shi a shekarar 2008 wanda Kaizer Matsumunyane ya ba da umarni kuma Tumelo Matobako ya shirya.[1][2] Fim ɗin yana magana ne game da rayuwar Mapule, wata matashiyar ma'aikaciyar sutura daga Maseru, wacce dole ne yasa ta zaɓi tsakanin ɓoye sirri da kuma ceton kanta.[3][4]

An nuna fim ɗin kuma an zaɓi shi a hukumance a bikin fina-finai na Zanzibar a shekarar 2009.[5][6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "MAPULE'S CHOICE: Directed by Kaizer Matsumunyane, Lesotho, 2008". MUBI. Retrieved 19 October 2020.
  2. "Mapule's Choice". SPLA. Retrieved 17 October 2020.
  3. "Mapule's Choice". africultures. Retrieved 19 October 2020.
  4. "Mapule's Choice (2008)". Africa in Motion. Retrieved 17 October 2020.
  5. "Zanzibar International Film Festival 2009 : le palmarès". africultures. Retrieved 17 October 2020.
  6. "Lesotho - Mapule's Choice". soulcity. Archived from the original on 21 October 2020. Retrieved 17 October 2020.