Jump to content

Mara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
mara

Mara Wani nau’in kayan aikin abinci ne da ake sarrafa abinci dashi wanda kuma ake ajiyewa a madafa, ana amfani dashi ne domin kwashe tuwo.mara wata itace ko shuka da ke fitowa yayin damuna bayan ta bushe akanyi mara da shi,domin amfanin alumma da aiki yau da kullun.

mara akan yi amfani da ita wurin suyar gyada,Aya,gurjiya da sauran su.