Marcellino d'Atri
Appearance
Marcellino d'Atri | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1659 |
Mutuwa | 1716 |
Sana'a |
Marcellino d'Atri (an haifi Marcellino canzani a ranar ukku(3) ga watan Yuni shekara ta 1659 ya mutu a rana ta shabiyu(12) ga watan fabairu shekara ta 1716), wani dan mishan Capuchin ne daga Atri a Masarautar Naples wanda ya yi shekaru da yawa a Masarautar Kongo. Littattafan tarihinsa sun ba da bayanai masu mahimmanci game da yankin a karshen karni na 17, kodayake sun ci amanar da ake nuna wa 'yan Afirka na Bature a lokacin.