Jump to content

Margaret Fernald Dole

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Margaret Fernald Dole (biyar ga Mayu, shekara ta dubu daya da Dari takwas da Tara da shidda- 1 ga Maris, 1970) ƴar Amirka ce mai zane.[1]

An haife ta Margaret Fernald a Melrose, Massachusetts . [2] Ta yi karatu a Kwalejin Radcliffe daga 1914 zuwa 1915, kuma a Makarantar Fine Art ta Boston daga 1915 zuwa 1918.[3] A shekara ta 1921 ta auri John S. Dole . [2] Ta mutu a Port Chester, New York .

A lokacin aikinta ta nuna a cikin Salon na Paris, Kwalejin Fine Arts ta Pennsylvania, Kwaleji ta Kasa ta Zane, Gidan Fasaha na Corcoran, Washington da Cibiyar Smithsonian . An haɗa aikinta a cikin tarin National Portrait Gallery, Washington, [4] da Harvard Art Museums [5] da Seattle Art Museum [6] .

  1. "Who's who in American Art". R. R. Bowker. May 7, 1959 – via Google Books.
  2. 2.0 2.1 "Harvard Alumni Bulletin". Published for the Harvard Alumni Association by the Harvard Bulletin, Inc. May 7, 1921 – via Google Books.
  3. "Who's who in the East". Larkin, Roosevelt & Larkin. May 7, 1957 – via Google Books.
  4. "Buckminster Fuller". npg.si.edu.
  5. "From the Harvard Art Museums' collections Frederick Timothy Fuller, Esq". www.harvardartmuseums.org.
  6. "Margaret Fernald Dole – Artists – eMuseum". art.seattleartmuseum.org.