Maria Andrade

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maria Andrade
Rayuwa
Haihuwa São Filipe (en) Fassara, 1958 (65/66 shekaru)
Sana'a
Sana'a agronomist (en) Fassara
Employers International Potato Center (en) Fassara
Kyaututtuka

Maria Andrade Teixeira (an haife ta a ranar 19 ga watan Maris 1993) 'yar wasan taekwondo ce ta Cape Verde.

Ta fafata ne a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro a wasan kilo 49 na mata, inda ta sha kashi a hannun Panipak Wongpattanakit a wasannin share fage. [1] Ita ce mai riƙe da tuta ga Cape Verde a lokacin Parade of Nations [2] da bikin rufewa. [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Maria Andrade". rio2016.com. Archived from the original on 26 November 2016. Retrieved 17 August 2016.
  2. "The Flagbearers for the Rio 2016 Opening Ceremony". 2016-08-16. Retrieved 2016-08-25.
  3. "The Flagbearers for the Rio 2016 Closing Ceremony". 2016-08-21. Retrieved 2016-08-22.