Rio de Janeiro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Rio de Janeiro

Rio de Janeiro birni ne, da ke a jihar Rio de Janeiro, a ƙasar Brazil. Shi ne babban birnin jihar Rio de Janeiro. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 12,280,702 (miliyan sha biyu da dubu dari biyu da tamanin da dari bakwai da biyu). An gina birnin Rio de Janeiro a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.Wikimedia Commons on Rio de Janeiro


Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.