Jump to content

Maria Andreae

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Maria Andreae (1550-1632), likitan magani ne na Jamus.

A shekara ta dubu daya da dari shidda da shidda,Duchess na Württemberg, Sibylla na Anhalt ta nada ta a matsayin likitan magani na kotun Württemberg a matsayin magajin Helena Magenbuch . Wannan matsayi ne mai ban mamaki ga mace a wannan lokacin.