Maria Makuka
Maria Makuka |
---|
Maria Mukuka ta kasance yar shirin fim ce ta Zambiya, darekta a tiyata da shirya wasanni, tana zaune ne a New York. Ita jakadiya ce ta al'adun Zambiya zuwa ga duniya da Kuma abunda ta koya a wasu guraren.[1]
Farkon rayuwa da karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Mukuka an haife ta kuma ta girma ne a Zambiya. A International School of Lusaka, ta samu IB Diploma daga na , ta tafi zuwa New York City dan cigaba da karatun aikin shirin fim inda ta karanci Master of Fine Arts degree akan Theater.[1]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Mukuka tayi wasa a New York, International (Zambian) da Jami'ar (Brooklyn College) theaters.[2]
Ta fara wasan ta na farko ne a world’s largest solo theater festival amatsayin yar makaranta a New York acikin wani aiki da tasa wa suna "'Race Free" - wasan da ta tsara na kanta mai tsawon mintuna 40 Zishan Ugurlu, inda ta bayyana tasowar ta tun tana karama a Zambia da kuna New York amatsayin ta na mai ruwa biyu n'a al'ada da rayuwa[3] Wanda akawa lakabi amatsayin mafi yawan ciniki. Wasan kuma an nuna shi a bitan New York Theater. Ta kuma yi wasanni da dama a The Tank da La MaMa Experimental Theatre Club[4][5], both Off-off-Broadway venues. She also performs in Off-Broadway theaters.[1]
A gida a Zambia, ta rubuta da tsare shirye-shiryen masu suna kamar: “Chief Jones” (2018) - wasan da ya bayyana sanayyar Kai a zamanin yanazu a Zambiya ta idanun al'adu, wanda samar dashi yasamu tallafi daga Gidauniyar USA Tow; da “Swaggering Braggadocio” (2017) aciki ta taka muhimman rawa, samar da fina-finai ya samu hadingwiwa taré da Modzi Arts, wanda farfajiya ce ta adabi dake Zambiya kuma Taonga Julia Kaseka ne ke kula da wurin, wani Darekta na adabi. Kuma takanyi hadin gwiwa da abokai na cikin gida.[1]
A Yunin 2020, Mukuka ta fito acikin wasan William Shakespeare, "Richard II" wanda Saheem Ali yayi darekta, inda ta fito amatakin Queen's lady/servant[6][7][8][9] acikin Jerin shirye-shiryen Shakespeare in the Park, wanda ya zamo mata kaka ta biyu data samu dama na fitowa acikin jerin shirye-shiryen acikin gidan rediyo na New York public, WNYC a dalilin Covid-19 pandemic, ta dangana su ga Black Lives Matter Movement. Wasan an bada labarin ta daga Lupita Nyong’o, wanda ta lashe kyautar Academy Awards yar Kenya da Phylicia Rashad, John Douglas Thompson, Estelle Parsons da sauran su.[1] Ta taba fitowa a, Coriolanus daga William Shakespeare, wanda Daniel Sullivan yayi darekta, wanda ya lashe kyautar Tony Award, wanda aka nuna a Augusta 2019.[10]
Mukuka kuma malamar jami'a ce mai koyar da shiri a kwalejin Brooklyn College, The City University of New York da kuma Dialect Coach da kwarewa a African dialects na samarwar Off-Broadway.[1][11]
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]- "Richard II" (2020)
- "Coriolanus" (2019)
- "Chief Jones" (2018)
- "Swaggering Braggadocio" (2017)
- "Race Free" (2015)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 1.3 1.4 1.5 "Zambian actress, Maria Mukuka, cast opposite "Black Panther" Star Lupita Nyong'o in NYC Play". Lusaka Times. September 16, 2020. Retrieved October 12, 2020.
- ↑ "Maria Mukuka". BretAdamsLtd Artists Agency. Retrieved October 12, 2020.
- ↑ "Race Free". United Solo. Archived from the original on October 16, 2020. Retrieved October 14, 2020.
- ↑ "AlumNight". Thought Gallery. Retrieved October 13, 2020.
- ↑ "Eighth Annual ALUMNIGHT". La Mama. October 2015. Archived from the original on October 14, 2020. Retrieved October 13, 2020.
- ↑ "Public: Present Richard II". Public Theater. Retrieved October 13, 2020.
- ↑ "The Public Theatre Announces Radio Drama 'Richard II'". American Theatre. June 18, 2020. Retrieved October 13, 2020.
- ↑ David Gordon (June 19, 2020). "André Holland, John Douglas Thompson, Phylicia Rashad to Star in Richard II". Theatermania. Retrieved October 13, 2020.
- ↑ Deb Miller (June 16, 2020). "A telling and powerful serial podcast of 'Richard II' by The Public Theater". DC Metro. Archived from the original on August 4, 2020. Retrieved October 13, 2020.
- ↑ "Coriolanus Tickets: Delacorte Theater". New York Theatre Guide. Archived from the original on October 22, 2020. Retrieved October 13, 2020.
- ↑ "Zambian actress, Maria Mukuka, cast opposite "Black Panther" Star Lupita Nyong'o in NYC Play". Zimbabwe News. Lusaka Times. Retrieved October 12, 2020.