Jump to content

Mariam bint Ali bin Nasser Al Misnad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mariam bint Ali bin Nasser Al Misnad
Minister of Social Development and Family (en) Fassara

19 Oktoba 2021 -
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Mariam bint Ali bin Nasser Al Misnad ita ce Ministan Ci gaban Jama'a da Iyali na kasar Qatari . An nada ta a matsayin minista a ranar 19 ga Oktoba shekara ta alif dubu biyu da a shirin da daya 2021. "Minister of Social Development and Family". Government Communications Office (in Turanci). Retrieved 2023-01-21.</re>"New ministers, big achievers in their previous roles". Gulf-Times. 2021-10-20. Retrieved 2022-09-29.</ref>

Al Misnad ta kanmala digiri na biyu a cikin Shirye-shiryen dabarun da Gudanar da Kasuwanci a shekara ta alif dubu biyu da sha hudu (2014) HEC Paris ."Minister of Social Development and Family". Government Communications Office (in Turanci). Retrieved 2023-01-21."Minister of Social Development and Family". Government Communications Office. Retrieved 2023-01-21.</ref>[1]

A shekara ta alif dubu biyu da shidda 2006, Al Misnad ta kasance memba na Kwamitin Yara a Babban Majalisar Harkokin Iyali . [2]

A shekara ta alif dubu biyu da sha takwas 2008, tayi aiki a matsayin Babban Darakta na Cibiyar Al'adu ta Yara . "About The Minister - Minister CV". Ministry of Social Development and Family. Retrieved 21 March 2023.</ref>

A shekara ta alif dubu biyu da sha daya 2011 har zuwa shekara ta alif dubu biyu da sha ukku 2013, ta kasance shugaban Sashen Watsa Labarai da Sadarwa na Cibiyar Gyara Jama'a "Al-Aween".[3]

A cikin shekara ta alif dubu biyu da sha ukku 2013, Al Misnad ya yi aiki a matsayin Darakta na Yankin Sadarwa da Kamfen na Sanarwa a Gidauniyar "Ilimi Sama da Dukkanin".[4]

Tsakanin kuma shekara ta alif dubu biyu da sha ukku 2013 zuwa shekara ta alif dubu biyu da a shirin da daya 2021, ya kasance Babban Darakta na Cibiyar Kula da Marayu "Dreama". [2] [3]

A ranar 7 ga watan Maris shekara ta alif dubu biyu da a shirin da daya 2021, an nada Al Misnad a matsayin Babban Darakta na Gudanarwa da Sashen Kudi a Cibiyar Doha . [5]

Tun daga 19 ga watan Oktoba shekara ta alif dubu biyu da a shiri bad daya 2021, tayi aiki a matsayin Ministan Ci gaban Jama'a da Iyali.[6]

A ranar 13 ga watan Yunin shekara ta alif dubu biyu da a shirin da ukku 2023, Al Misnad ta jagoranci taron daidaitawa na Ministocin Harkokin Jama'a na Larabawa don Taron Kasashen da ke cikin Yarjejeniyar kan 'Yancin Mutanen da ke da Naƙasassu a Hedikwatar Majalisar Dinkin Duniya a Birnin New York. [7]

Kyaututtuka

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Jakadan kasa da kasa na marayu ta kwamitin Sanabil Award for Social Responsibility a shekara ta alif dubu biyu da sha Tara 2019 [8]
  • Kyautar Al'umma ta Duniya a shekara alif dubu biyu da a shirin da daya 2021 [9]
  1. "About The Minister". Ministry of Social Development and Family. Retrieved 2023-01-21.
  2. 2.0 2.1 "Minister of Social Development and Family". Government Communications Office (in Turanci). Retrieved 2023-01-21."Minister of Social Development and Family". Government Communications Office. Retrieved 2023-01-21.
  3. 3.0 3.1 "About The Minister - Minister CV". Ministry of Social Development and Family. Retrieved 21 March 2023."About The Minister - Minister CV". Ministry of Social Development and Family. Retrieved 21 March 2023.
  4. "Mariam Al Misnad appointed DI Executive Director". Qatar Tribune (in Turanci). 2021-03-07. Retrieved 2023-03-21.
  5. "Mariam Al-Misnad appointed Doha Institute's Executive Director of Administration and Finance Division Doha Institute -". www.dohainstitute.edu.qa. Archived from the original on 2023-03-21. Retrieved 2023-03-21.
  6. "New ministers, big achievers in their previous roles". Gulf-Times. 2021-10-20. Retrieved 2022-09-29."New ministers, big achievers in their previous roles". Gulf-Times. 2021-10-20. Retrieved 2022-09-29.
  7. "Qatar chairs coordination meeting of Arab Ministers of Social Affairs". Gulf Times (in Turanci). 2023-06-13. Retrieved 2024-02-04.
  8. "Dreama Center honoured for its work for the orphans". The Peninsula (in Turanci). 2019-12-24. Retrieved 2023-04-21.
  9. "DI's Mariam Al Misnad honoured with prestigious award". The Peninsula (in Turanci). 2021-09-06. Retrieved 2023-04-21.