Jump to content

Marina Bay Sands

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marina Bay Sands
Marina Bay Sands
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaSingapore
Region of Singapore (en) FassaraCentral Region (en) Fassara
Downtown (en) FassaraDowntown Core (en) Fassara
Coordinates 1°17′02″N 103°51′32″E / 1.2839°N 103.8589°E / 1.2839; 103.8589
Map
History and use
Renovation 2017
Ƙaddamarwa23 ga Yuni, 2010
Mai-iko Las Vegas Sands (en) Fassara
Karatun Gine-gine
Zanen gini Moshe Safdie (en) Fassara
Floors 55 da 57
Contact
Address 10 Bayfront Avenue, Singapore 018956
Waya tel:+65 6688 8888
Offical website
marina bay sands

'Marina Bay Sandswani hadadden wurin shaqatawa ne dake gaban marina bay a qasar Singapore, kuma wurine mai kyau a lokacin bude shi a cikin shekara ta dubu biyu da goma 2010)an daukeshi mafi tsadar wurin kwana a duniya a lokacin akan dala biliyan takwas wurin akwai dakuna har na kwana har guda dubu biyu da dari biyar da sittin da daya 2561 da wurin shaqatawa kimani dubu Sabain da hudu 74000 da wurare na qayatarwa na lu'u lu'u