Mariya Mensah
Appearance
Mary Mensah (an Haife ta a ranar 24 ga watan Yuni 1963) ta kasance 'yar wasan tsere ce 'yar kasar Ghana.[1] Ta fafata a gasar tseren mita 4×100 na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1984.[2][3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Mary Mensah Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 20 August 2017.
- ↑ Mary Mensah Olympics https://olympics.com › athletes › ma... Mary MENSAH Biography, Olympic Medals, Records and Age
- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Mary Mensah Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 20 August 2017.