Mary Nwachukwu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mary Nwachukwu
Rayuwa
Haihuwa 20 Nuwamba, 1969 (54 shekaru)
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Mary Nwachukwu (an haifeta ranar 20 ga watan Nuwamba, 1969) yar wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya ce. Ta fafata a gasar mata a gasar wasannin bazara ta shekarar 1992 . [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Mary Nwachukwu Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 March 2020.