Maryam Fantimoti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Maryam Fantimoti

Tsohuwar mawakiya ce a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud,ta Dade tana Wakoki a masana'antar.Ana mata lakabi da 'maman mawaka'daga cikin fitattun Wakokin ta akwai'fantimoti' sannan akwai "uwar gida ran gida"sannan Kuma akwai wakar "jigida" wacce ake cewa Maza jigida mata jigida.[1]

  1. https://aminiya.ng/mawakan-kannywood-mata-da-ba-a-san-su-ba/