Maryam Malika

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Maryam Mohammed Malika wacce akafi sani da malika an haife ta a garin Kaduna kuma ita tsohuwar jarumar masana'antar shirya fina finan hausa ce.

Aikin fim[gyara sashe | gyara masomin]

Maryam dai ta taso da tashen ta a masana'antar da kannywood inta tayi fitattun fina finai na wasu daga cikin manyan jarumai. Anan nan kwatsam sai akaji maryam zatayi aure wanda hakan shine ya sanya aka daina ganin ta a fina finan hausa baki daya.

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Ga wasu daga cikin fina-finan ta;

  • Malika
  • Soyayyar facebook
  • Garin Gabas
  • Wasila
  • Zara
  • Mallakar miji
  • Gargada
  • Adon gari
  • Izzar so (Hausa series)

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Maryam ta taba yin aure har da `ya`ya amman yanzu auren ya mutu.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

.