Jump to content

Maryam Sulaiman CTV

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Maryam Sulaiman ctv

Jaruma ce data Dade ana damawa da ita a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud,tayi fina finai da dama ba adadi a masana'antar fim.tana taka rawa a matsayin uwa a masana'antar. Ta Sami daukaka da fito wani fim mai suna UWATA CE.[1]

Takaitaccen Tarihin ta[gyara sashe | gyara masomin]

Maryam sulaiman wacce akafi kira da maryam ctv.fara fim maryam ta fara fim bayan data bar aiki a gidan talabijin na ctv ,shine ta shigo fim ta hannun baba azumi, Cikakken sunan ta shine Maryam Sulaiman ,ta Sami inkiya da ctv ne sanadiyyar Wani gidan talabijin da tayi aiki dashi.jaruma tayi fina finai da dama a masana'antar . jarumar tayi karatu har zuwa aji uku daga Nan tayi aure ,bayan mutuwar aurenta ta koma ta cigaba da karatu, kafin shigowarta masana'antar tayi aiki na tsawon wasu shekaru a gidan talabijin na ctv,bayn ta bar aiki ne ta shigo Masana'antar.maryam nada Yara guda biyar a duniya,inda biyu suka rasu yanzun saura guda uku gare ta.

Fina finan ta.[2]

  • UWATA CE
  • Babban gari
  • Hayaki
  • Gwarama
  • Tsintacciyar mage
  • Duniya makaranta.[3]
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.