Maryam shetty

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
maryam shattiy tare da cmrd Abdujabar Dogarawa

Marayam Shettima Ibrahim wanda akafi sani da suna Maryam Shetty, itadae Shetty gogaggiyar yar siyasa ce wadda ta dade tana kawo cigaba daban daban bama a bangaren siyasa kadae ba a bangarorori dadama, An haifi maryam Shetty ah ( shekara ta Alif dubu daya da dari tara dah sabain da tara 1979) An kuma haifi maryam shatty ne a garin Kano a kasar Nigeriya, bugudakari tayi makarantan firamare a cikin garin kano, tayi sakandire dinta a cikin garin kano, san nan tayi makarantar gaba da sakan diri watau jamia, ah cikin garin kano, inda ta karanci Physiotherapy kuma tasamu lambayan yabo tah digiri nah farko, daga nan kuma tasamu daman zuwa babbar jamian nan datake a garin London watau Stratford ah kasar Amurica, inda tayi karatun tah nah degiri nah biyu ah bangaren gashin kashi nah yan wasnni, maryam dai har izuwa yanzu batada Aure, jajirce warta yasan ya an taba tafiya da ita a ta shiga cikin kungiyar masu kare lafiya a gasar da aka doka a garin jamaica.