Jump to content

Maryam umar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Maryam Umar

Tsohuwar jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa , wacce ta taka rawa na musamman a kanniwud tayi fina finai da dama tare da manyan jarumai, tayi suna, sannan tana daya daga cikin kyawawan mata a masana'antar fim ta Hausa.

Aure[gyara sashe | gyara masomin]

Maryam ta shigo masana'antar fim ta Hausa a matsayin bazawara ta auri shuaibu lawan kumurci jarumi a masana'antar fim ta Hausa inda auren be Dade ba suka rabu, a cikin dukkan auren da tai Bata haihu ba, seda ta auri misbahu m Ahmad Wanda shine auren ta na uku, wajen haihu ta rasu.ta auri misbahu a ranar 18 ga watan disamba shekarar 2009,bayan yayi soyayyah da yammatah har uku a masana'antar fim din suna rabuwa kamar rukayya dawayya,fati shuwa, SE ita marayan Umar Wanda akan ta Allah ya cika mashi burin sa.

Rasuwa[1][gyara sashe | gyara masomin]

Maryam ta rasu ne a ranar talata 12 watan afirilu na shekarar 2011, wajen haihuwan bayan wahala da wuya data sha, inda har Yan uwanta da kawaye suke tuhumar mijin ta , abisa rashin kula da lafiyan ta akan magani na asibiti.[2]

[3][4]

  1. https://bukarmada.wordpress.com/2013/01/23/maryam-umars-death-the-real-story-by-misbahu/
  2. https://m.youtube.com/watch?v=C49XFZVKiF0
  3. https://bukarmada.wordpress.com/2013/01/23/maryam-umars-death-the-real-story-by-misbahu/
  4. https://bukarmada.wordpress.com/2013/01/23/maryam-umars-death-the-real-story-by-misbahu/