Maseru

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Maseru.

Maseru (lafazi : /maseru/) birni ne, da ke a ƙasar Lesotho. Shi ne babban birnin ƙasar Lesotho. Maseru tana da yawan jama'a 227,880, bisa ga jimillar 2006. An gina birnin Maseru a shekara ta 1869.