Masu Laifin Lalata da Ƴan'mata a Najeriya da asalin yadda za'a magance matsalar (NSOD)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Masu Laifin Lalata da Ƴan'mata a Najeriya da asalin yadda za'a magance matsalar
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara
nsod.naptip.gov.ng…

Hukumar Masu Laifin Lalata da Ƴan'mata a Najeriya da asalin yadda za'a magance matsalar (NSOD) (Nigeria Sexual Offender and Service Provider Database (NSOD) rumbun adana) tana tattara bayanai ne wanda ya ƙunshi rajistar masu laifin jima'i da rajistar mai bada sabis.Kundi ne ta hukumar hana fataucin bil adama ta ƙasa da gwamnatin tarayyar Najeriya ta buga a watan Satumbar shekarar 2019 domin tattara bayanan cin zarafi da gudanar da bincike kan masu aikata laifuka a jihohi 36 na Najeriya.[1][2][3]

Database ɗin yana ƙarƙashin kulawar Hukumar hana fataucin mutane ta ƙasa (National Agency for the Prohibition of Trafficking in Persons (NAPTIP).[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nigeria launches first national sex offenders register". www.aljazeera.com (in Turanci). Retrieved 2022-03-30.
  2. "Adamawa launches sexual offender's database". Daily Trust (in Turanci). 2022-03-02. Retrieved 2022-03-30.
  3. "Nigeria Sexual Offender & Service Provider Database". Nigeria Sexual Offender & Service Provider Registers (in Turanci). Retrieved 2022-03-30.
  4. "NAPTIP – National Agency For The Prohibition Of Trafficking In Persons" (in Turanci). Retrieved 2022-03-30.