Jump to content

Matashin kai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Matashin kai
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na cushion (en) Fassara
Subject lexeme (en) Fassara L13564
Wani mutum yana saida filo akan titi
pilalla biyu
pilon zamani
pilalla na zamani

Matashin Kai ko kuma Fulo abune da ake amfani da shi kusan duk duniya. Sai dai, zamu iya cewa, ko wace al'umma da kalar na ta.[1] A nau'ikan fulo akwai na gargajiya wanda mu Hausawa mu keyi tun kaka - da - kakanni. Akwai kuma na zamani. Kowane gida, akan sami fulo, koda kuwa gidan kauye ne. Filo na da matukar amfani wajen bacci da hutawa; kai, harma wajen yin ado ko kwalliya a ɗakuna da fadoji ana yin amfani da Filo. Hakazalika, wajen tada ƙafa ko kashingiɗa don hutawa. Akan kuma rungumi fulo don kawai nishadi da dai sauran su. Ana yin Filo da gashin tsuntsaye ana kuma yin shi da "form" wato katifa harma kuma da ciyawa akan yi Filo, da dai sauran su.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.