Matsiatra
Appearance
| Matsiatra | |
|---|---|
| General information | |
| Tsawo | 410 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 21°26′00″S 45°34′00″E / 21.4333°S 45.5667°E |
| Kasa | Madagaskar |
Matsiatra kogi ne a yankin Haute Matsiatra, yana tsakiyar da yammacin Madagascar.Yana gudana cikin kogin Mangoky.[1]
Tare da Mananatanana, yana samar da kogin Mangoky.

