Mawa language (Nigeria)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mawa yare ne da ba'a tantance ba a Nijeriya.Da alama ya sha bamban da yaren Chadi wanda kuma ake kira Mawa, haka kuma ba a tantance shi ba. [1]

  1. Mawa at Ethnologue (25th ed., 2022) Closed access icon