Maxwell Anikwenwa
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 1940 (85/86 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
presbyter (en) | ||
Maxwell Anikwenwa (An haifeshi a shekara ta 1940). Limamin cocin Anglican ne a Najeriya.
Rayuwar Farko da Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Anikwenwa an haife shi a Oyi a 1940; kuma ya yi karatu a Kwalejin Tauhidin Trinity, Umuahia. An naɗa shi Deacon a 1964 da Firist a watan Disamba 1966. Ya yi hidima a Onitsha da Freetown. An nada shi Bishop na farko na Awka a shekarar 1987; da Archbishop na Nijar a 2000.[1]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ya kuma kasance Shugaban Cocin Najeriya.
Ya yi ritaya a matsayin Bishop na Awka, Babban Bishop na Nijar kuma Shugaban Coci a ranar 22 ga watan Nuwamba 2010.[2]