Jump to content

Medu vada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Medu vada (Samfuri:IPA-allSamfuri:IPA-allana kiranta da [meːd̪ʊ vəːaː]; Samfuri:LitSamfuri:IPA-all'Rada mai laushi' a cikin Tamil da kuma Kannada) abincin karin kumallo ne na Kudancin Indiya wanda akayi daga Vigna mungo (black lentil). Yawancin lokaci anayin sane a cikin siffar doughnut, tare da waje mai laushi da ciki mai laushi. Wani sanannen abune na abinci a Kudancin Indiya [1] ana cinye shi azaman karin kumallo ko abincin rana. [2]

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Richa_2015
  2. Meher Mirza (15 December 2015). "The Star of South India: Medu Vada in its Many Avatars". NDTV.