Memia Benna
Appearance
24 Disamba 2011 - 13 ga Maris, 2013 | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Tunis, 1966 (59/60 shekaru) | ||
| ƙasa | Tunisiya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Tunis El Manar University (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Democratic Forum for Labour and Liberties (en) Hizb Al-Harak (en) | ||
Memia Benna yar siyasan Tunusiya ce. Tana aiki a matsayin Ministar Muhalli a karkashin Firayim Minista Hamadi Jebali . [1]
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Memia Benna an haife ta a shekarar 1966 a Tunis . [1]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ta yi aiki a matsayin mataimakiyar farfesa a Bizerte, sannan daga baya ta zama sakatare-janar na babbar Kwalejin Kimiyyar Muhalli da Fasaha a Borj Cedria . [1]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]A 20 Disamba 2011, ta shiga Majalisar Ministocin Jebali a matsayin Ministar Muhalli. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ 1.0 1.1 1.2 1.3 Sana Ajmi, Memia Benna Archived 2012-06-04 at the Wayback Machine, Tunisia Live, 22 December 2011