Mersin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Mersin.

Mersin birni ne, da ke a yankin Mediteranea, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, Mersin tana da yawan jama'a 915,703. An gina birnin Mersin kafin karni na sittin da biyar kafin haihuwar Annabi Issa.