Miniska
Appearance
| Мінск (be) | |||||
|
|||||
|
| |||||
|
| |||||
| Take |
Anthem of Minsk (en) | ||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Belarus | ||||
| Enclave within (en) |
Minskaja voblasć (mul) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 1,996,730 (2025) | ||||
| • Yawan mutane | 4,876.02 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati |
Belarusian (en) Rashanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 409.5 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Nyamiha River (en) | ||||
| Altitude (en) | 280 m | ||||
| Sun raba iyaka da |
Minskaja voblasć (mul) | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Muhimman sha'ani | |||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Majalisar zartarwa |
Minsk City Executive Committee (en) | ||||
| Gangar majalisa |
Minsk City Council of Deputies (en) | ||||
| • Chairman of the Minsk City Executive Committee (en) |
Uładzimier Kucharaw (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 220001–220141 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | +375 17 | ||||
| Lamba ta ISO 3166-2 | BY-HM | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | minsk.gov.by | ||||
|
| |||||

Minsk ko Miniska[1] (harshen Belarus: Мінск; Rashanci: Минск) birni ne, da ke a ƙasar Belarus. Shi ne babban birnin ƙasar Belarus. Miniska yana da yawan jama'a 1,992,685 bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Miniska a karni na sha ɗaya, bayan haihuwar Annabi Isa. Shugaban birnin Miniska shi ne Anatol Sivak.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Church of Saint Joseph
-
Wurin shakatawa na Chelyuskintsy
-
Dandalin Victory
-
Serebryanka
-
Alama kafin fara wasannin Turai
-
Maxim Gorky National Academic Drama Theatre
-
Kofar shiga zuwa tashar jiragin kasa ta Mogilevskay
-
Hedkwatar KGB, Minsk
-
National Opera da Ballet na Belarus
-
Birnin Minks da dare
-
Niamiha street, Minsk
