Minnatullah Rahmani
Appearance
Minnatullah Rahmani | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Munger, 7 ga Afirilu, 1913 |
Mutuwa | 20 ga Maris, 1991 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Muhammad Ali Mungeri |
Yara |
view
|
Malamai |
Hussain Ahmad Madani (en) Asghar Hussain Deobandi (en) Muhammad Shafi Usmani (en) |
Sana'a |
Minnatullah Rahmani (a ranar 7 ga watan Afrilu shekarar 1913 - ranar 20 ga watan Maris shekarata 1991) masanin addinin Sunni ne wanda ya yi aiki a matsayin Babban Sakatare na farko na All India Muslim Personal Law Board. Ya kasance tsohon jami'in Darul Uloom Nadwatul Ulama da Darul U loom Deoband, kuma memba ne na Majalisar Dokokin Bihar .Ya kuma yi aiki a matsayin Babban Sakatare na Jamiat Ulama Bihar. Mahaifinsa Muhammad Ali Mungeri shine wanda ya kafa Nadwatul Ulama kuma dansa Wali Rahmani ya kafa cibiyar Rahmani30.