Mohamed Masmoudi
Appearance
Mohamed Masmoudi | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
12 ga Yuni, 1970 - 14 ga Janairu, 1974 ← Habib Bourguiba, Jr. (en) - Habib Chatti (en) →
13 ga Faburairu, 1965 - 19 ga Augusta, 1970 ← Sadok Mokaddem (en) - Beji Caid Essebsi (en) →
31 Disamba 1960 - 7 Oktoba 1961
14 ga Maris, 1957 - 17 Oktoba 1958 ← Hassen Belkhodja (en) - Habib Bourguiba, Jr. (en) → | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Mahdia (en) , 29 Mayu 1925 | ||||||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||||||||
Mutuwa | Mahdia (en) , 7 Nuwamba, 2016 | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | Sadiki College (en) | ||||||||
Thesis director | Francis Balle (en) | ||||||||
Dalibin daktanci | Fares Tounsi (en) | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya da ambassador (en) | ||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa | Neo Destour (en) |
Mohamed Masmoudi ( Larabci: محمد المصمودي ) (29 Mayun shekarar 1925, - 7 Nuwamban shekarata 2016) ɗan siyasan Tunusiya ne wanda ya kasance Ministan Harkokin Waje daga ranar 12 ga watan Yunin shekarar 1970 har zuwa 14 Jlga watan Janairun shekarar 1974. [1] Ya mutu a ranar 7 ga watan Nuwamban shekarar 2016, yana da shekara 91.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]