Mohammed I na Kanem
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Cadi |
| Mutuwa | 1342 (Gregorian) |
| Sana'a | |
Mohammed I na Kanem ya kasance Sarki mai mulkin Kanem wanda lokacin mulkinsa ya kasance na dan gajeren lokaci. Ya mutu a yakin Sao na kudancin tafkin Chadi. Mutuwar sa da kasawar ’ya’yan Abdullahi I na samun nasara a yakin Sao ya sa aka dakatar da gadon sarauta.