Mohammed Nour Abdelkerim
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Cadi, 1969 (56/57 shekaru) | ||
| ƙasa | Cadi | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da minista | ||
Mohammed Nour Abdelkerim (an haife shi a shekara ta 1960) shi ne tsohon shugaban ’yan tawayen Chadi. Bayan sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya kuma da gwamnati, ya yi aiki a matsayin Ministan Tsaro na watanni tara a shekarar 2007.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.