Jump to content

Mono

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mono akan kira shi da suna tuƙa-tuƙa ko tankin ruwa wanda aka fi samun shi a yankin ƙauyuka hatta a birnin akan samu wannan paspo mai bada ruwa,shi wannan Mono yana da suna irin daban daban amma anfi sannin sa da mono.yana bada ruwa akai akai wani akan haɗa shi da na'ura sola wacce ke amfani da haske rana.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan maƙala gajera ce ana buƙatar fa dada ta.