Monte Águila (Chile)
Jump to navigation
Jump to search
Monte Aguila wani yanki ne na ƙasar Chile da ke yankin Biobio, a cikin garin Cabrero, kilomita 6 kudu da birnin[1]. Ya ƙunshi yawan mutane 6,090[2].