Mu'azzam Idi Yari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mu'azzam Idi Yari darakta ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood shahararren darakta yayi daraktin fina finai da dama a masana'antar Kuma fitattun fina finai.[1]

Takaitaccen Tarihin Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Cikakken sunan sa shine Muazzam Idi Yari darakta ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-31. Retrieved 2023-07-31.
  2. https://www.connectwithinfluencers.com/profile/muazzam-idi-yari-influencer-contact-info/