Mudassir Kasim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mudassir Kasim mawaki ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, ya jima a masana'antar yayi Wakoki da dama masana'antar. Ya yade yana waka sama da shekaru 23 a duniya yayi Wakoki da dama [1]

Takaitaccen Tarihin Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Cikakken sunan sa shine Mudassir Kasim mawakin Wakokin soyayyah da fadakarwa na Hausa a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud. Yana Wakokin siyasa Amma yafi yin Wakokin fina finai ko Kuma wakokin soyayyah [2] ya Yi zamani a masana'antar

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.bbc.com/hausa/articles/c0d1ll2kvl0o
  2. https://www.dandalinvoa.com/amp/hira-da-mawaki-mudassir-nasir/3305339.html