Mudhawi Al-Shammari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mudhawi Al-Shammari
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Shekarun haihuwa 1998
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Sports discipline competed in (en) Fassara 100 metres (en) Fassara

Mudhawi Al-Shammari (an haife ta ranar 25 ga watan Afrilun 1998) ƴar wasan Kuwaiti ne.

Mai riƙe da kambun ƙasar Kuwaiti a gida da waje a cikin mita 100 da 200, ta fafata a gasar guje-guje da tsalle-tsalle a gasar Olympics ta bazara - ta mata ta 2020, ta samu tikitin shiga gasar share fagen shiga zagaye na farko da gudu na daƙiƙa 11.82.[1][2]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • List of Kuwaiti records a guje

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Mudhawi Al-Shammari". Tokyo2020.org. Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 2021-07-30. Retrieved 2021-07-30.
  2. "Athletics - Preliminary Round - Heat 2 Results". olympics.com. Archived from the original on 2021-07-30.